Total of 4 Result found for "Farida Ado"
tubalin toka 1 & 2
A gaban bokan da suke wa laqani da ‘Malam wanda ko kusa bai dace da amsa wannan sunan ba, saboda mugun aikinsa da kuma irin ta’asar da yake aikatawa, rashin imani haxe da rashin tausayi su ne abubuwan da suka dabaibaye zuciyarsa, bas hi da maraba da irin bokayen nan na kan tsannuka domin kuwa kallo daya zaka yi masa ka tabbatar riqaqqen matsafi ne.
tubalin toka 2 & 3
Wannan karon Asma a sauya taku a gidan Yazeed, ta zauna da kowa lafiya, ga ladabi da biyayya na dole wanda Arne mai Mudubi ya sanyata.
ra'ayina ne 1- 3
Yau yanayin garin an tashi da zafin rana, rana akeyi irin mai tsananin zafi da qunar nan, amma duk da zafinta ba ta hana mutane aiwatar da al’amuransu na yau da kullum ba, sai dai masu Pure water ne Kasuwarsu ta buxe, don da wuya mutum uku-huxu ka ga sun wuce ba tare da ledar ruwan hannunsu ba.
ni ko shi?
Haushi, muddin bata shaye-shaye. Saboda wata rana, dole ta daina. Sai dai waxanda suke sonta, idan sun ganta yanzu, su ce, ga wance, dafa tantiriyar 'yar duniya ce, amma ji yanzu ta shiryu, har ta yi aure. To amma mace mai shaye-shaye fa?"





